A cikin jerin wuraren da Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya kai ziyara a garin Jos har da gida marigayi Sheikh Sa’id Alhassan Jos wanda yake shine mataimakinsa a wurin Tafsiri a Masallacin Sultan Bello dake garin Kaduna.

Leave a Reply