Wannan shine jawabin Sheikh Dr. Ahmad Gumi a wurin kaddamar da sabon gidan Talabijin na Ummul Qurah TV da ke garin Jos inda yayi magana game da muhimmancin hadin kai don tunkarar matsalolin da suke fuskantar Musulunci da yankin Arewa.

Leave a Reply