A cikin amsar da malam ya bayar ga masu kiyasi da fitar jama’a kasuwanni da barin su suyi sallar Juma’a ko jam’i, Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya zargi gwamnati game da sakaci da take yi lokacin barin mutane su fita yin siyayya kasuwanni.

Leave a Reply