Akwai wadansu mutane da suke ganin cewar Masallaci shine kadai wurin da zasu yi addu’a Allah ya karba, wadansu kuwa gani suke yi idan basu je sun yi sallah a masallaci ba kamar ibadarsu ba ta karbu ba, wadansu kuwa kokari suke su nunawa mutane cewar suna da imani ta wurin dole sai an barsu sun yi sallah a masallaci tare da haduwa da mutane alhali a cikin wannan annoba. Ga hadisan Manzon Allah game da irin wadannan mutanen.

Leave a Reply