A cikin karatun da Malam ya gabatar jiya Laraba 05/02/2020 inda yake fassara littafin ATTALQEEN FI FIQHIL MALIKY a cikin babin ALKALANCI DA BADA SHEDA malam ya kawo wurin da ake ake magana game da ADILI da sharudan da dole sai ya hada su kafin ya iya bada sheda a musulunce.

Leave a Reply