A cikin karatunsa na yau Muwatta Malik 21/04/1442AH – 05/12/2020 lokacin da yake yin karatu game da falalar Sahabin Manzon Allah Mu’awuya da kuma kasancewarsa Shugaba mai kuzari da iya tafiyar da mulki, malam ya jawo hankali game da jiran da shugabbani suke yi na rahoto da kin shiga cikin jama’arsu domin jin halin da suke ciki

Leave a Reply