A cikin wannan video zamu ji irin wadansu shawarwari da Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya baiwa Shugaba Muhammadu Buhari baki da baki domin gyara lamuran wannan kasa da kuma daura ta a kan turba na gari.

Leave a Reply