A cikin karatun Ahalari da Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya gabatar yau Talata 24/11/2020 – 09/04/1442H malam ya karanta babin lokutan da shari’a ta yarda mutum yayi sallah da kuma lokutan da ba a yin Nafila.

4 COMMENTS

  1. Salamu alaikum barka da warhaka akaramakallah dafatan Allah yasaka da mafificin alkhairi.
    nayi qoqarin sauraron waazi Amma baya budewa sedai tallace-tallace wadanda basu dace agansu a irin wannan shafi bah kadai nake gani.
    Dafatan zaa duba Allah jiqan magabata wassalam

  2. Wasu maganganun fahimtar kane amma ko liman na mimbari zamuyi nafilar mu Dan akwai Hadithy ingantacce akan haka Allaah ya taimaka

    • To ai kaga inda ka samu matsala, mu ko Hadisi ya inganta sai ya cika sharadin aiki da shi, domin da ba a aiki da sharadin bin magabata wurin aiki da hadisai da abubuwa da yasa ba zasu yiwu ba a addini.

Leave a Reply