Mutane da dama suna tunanin da zarar kace Bimillahi Allahu Akbar lokacin yanka dabba shike nan sun cika sharadin halatta wannan dabba. Abin ba haka yake ba. A wannan video malam yayi bayanin abubuwa guda uku kari ga duk mutumin da bai kiyaye su ba lokacin yanka dabbarsa to wannan dabbar ta zama mushe bata halatta a ciki.

1 COMMENT

Leave a Reply