Dangane da kara tabarbarewar tsaro a wannan kasa, malam ya daura alhakin kara taimakawa wurin lalacewar tsaro ga wadansu mutane guda uku wadanda ya ambata na ukun a matsayin mafi munin aiki daga ciki.

Tun a farko sai da ya fara cewar abinda ya rage a wannan kasa shine kowa ya kare kansa, wanda yace shine kuma abu mafi muni da hatsari idan hakan ta faru.

Leave a Reply