A cikin karatun Muwatta Malik da Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya gabatar a 9/9/2018 inda yake karanta Hadisin da yake bayani game da Sumbantar Miji idan yana Azumi sai yayi bayani game da yadda Matan Hausawa suke daukar soyayya a matsayin abin kyama.

Leave a Reply