Daya daga cikin bala’in da wannan al’umma ta tsinci kanta shine Luwadi da Madigo da ya yawaita a cikin mutane. Duk da cewar mutane sun san irin hukuncin Allah ga masu irin wannan alfahasha. Malam ya kawo irin cututtukan da masu irin wannan aikin suke fama da shi.

Leave a Reply