Kamar yadda dayawa suka sani cewar wajibi ne musulmi manoni ya fitar da zakkar hatsi da ya noma. Shi mene ne hukuncin mutumin da ya karbi bashin kudi a hannun wani ko a wata ma’aikata ko banki yayi noma? Yaya zai yi wurin fitar da zakka?

Leave a Reply