A lokacin da mafi yawan jama’a aka cika su da siffofi da karamomi da ba gaskiya ba na malamai da waliyai da annabawa, wannan ayar ta tabbatar da cewar manzon Allah mutum ne, kuma wanda ya dauko wani siffa ya jinginawa manzon Allah ya kafirta.

Leave a Reply