Kafin mu zargi Fulani game da ta’annati da suke yi a yanzu, saurari labari abin tausayi na zalunci da sata da wadansu sojoji suka yiwa wadannan mutane inda suka rabasu da Shanunsu 158 tare da musu kazafin sata.

Yana da matukar muhimmancin mu bude zukatanmu mu saurari wannan jawabi tun daga farko har karshe.

Leave a Reply