A cikin wannan video zamu ji yadda Khalifan Manzon Allah SAW Umar dan Kattab ya gano wani soja daga cikin sojojin yakinsa, da kuma alakar wannan Hadisin da abinda yake faruwa a Najeriya game da tsaro da kuma yadda za ayi amfani da Security Votes wurin magance tsaron In Sha Allah.

Leave a Reply