Acikin wannan video malam yayi bayanin yadda manzon Allah S.A.W yakeyin ijtihadi wurin fitar da hukunce hukuncen shari’a.
Mahimmancin ilimin Science wurin fitar da hukuncin dake cutarwa ko amfanarwa a addinin musulinci.
Amfani da al’ada wurin fitar da hukunci.
Salisu Hassan Webmaster
08038892030
28/05/2022