Wannan sana’a ce da ake amfani da ita wurin aikawa da turawa mutane kudin a cikin akwatunan su tare da karbar kudin ladan da bai gaza Naira 100 ba, shi mene ne musulunci yace game da wannan sana’ar gashi tana da alaka da banki?

Leave a Reply