Cikin amsoshin da Malam ya bayar game da hukunce-hukunce sallar mace, wanda ya hada da kin magana bayan sallama, bayyana karatu a sallolin da ake bayyanawa da matsalar yaro yayi mata fitsari tana goye da shi makamantansu. Ayi kallo lafiya.

Leave a Reply