A bangaren ilimin kimiyya da fasaha da ci gaban da aka samu a yanzu, ba abin mamaki bane ace mace bata haihuwa ba ko namiji amma a likitance a gane cewar kwan haihuwar ana iya kyankyasarsu a cikin mahaifar wata mace.

A cikin wannan karatun zamu ji hukuncin shari’ar musulunci game da halacci ko rashin halaccin aron mahaifar mace a saka mata kwan wata ko na wani a cikin mahaifarta.

3 COMMENTS

Leave a Reply