A cikin karatun da ya gabatar jiya Alhamis (27/02/2020) malam yayi bayani game da hana Almajiranci tare da bara da ake yi a Arewacin Najeriya kuma ya kawo hanyoyin da idan da gaske ake son hana barar sai an bi su.

Leave a Reply