Daga cikin abubuwan da malamai na gari suke zargin wasu daga cikin malaman Sufaye shine karya da yaudarar mabiya ta hanyar nuna musu karama ta karya da kuma yaudarar su da cewar su mutanen Allah. A wannan video zamu labarin wani Malamin Sufi da aka yi tun a karni na Uku da kuma yadda ya yaudari jama’a da kuma makomarshi.

Leave a Reply