A cikin wannan video malam ya kawo wurin da Malam mai Mukhtasar yake fadan hukuncin fitar mata masallaci da kuma banbanci tsakanin tsohuwar Mace da matashiya a wurin fita, da kuma wasu irin Salloli ne musulunci yayar da mace ta fita?

Leave a Reply