An samu wani malami yana ba samari fatawar cewar wanda ya fitar da Maniyyi da gangan da yana azumi babo kumai a gare shi, wannan malamin ya sabawa dukkan malamai da aka yarda da iliminsu sannan ya janyowa wadanda suka yi kaffarar azumi sittin da daya.

Leave a Reply