A cikin Suratut Taubah malam yayi karatu game da halayen munafukai da yadda Sahabban Manzon Allah SAW suke jin tsoron munafurci, sai gashi a wannan lokaci an samu wadansu da suke kiran kansu malamai suna tsarkake kawunan su har suna iya rabawa mutane Aljannah

Leave a Reply