Wannan shine Tafsirin rana ta 12 da Malam yayi a ranar Asabar 02/05/2020 in da yayi bayani game da ilimin Science da yake cikin Alkur’ani da kuma karyata ‘yan boko haram da masu da’awar cewar babu wani ilimi sai na Alkur’ani da Hadisi da Fiqihu kawai cewa kowace ilimi da ake da shi hasken Manzon Allah ne da albarkar addinin musulunci ta kawo shi.

Leave a Reply