A wannan karatu zamu ji yadda mace zata gane al’ada da kuma jinin ciwo, da kuma banbance-banbance tsakanin jinin da kuma yadda zata kiyaye don kada tayi ibada a cikin jini ko ta bar idaba alhalin ba jini bane.

1 COMMENT

Leave a Reply