A cikin wannna tattaunawa zaku ji amsoshi da Malam ya bayar game da matsayar shari’ar Musulunci game da bashin da Gwamnati ke bayarwa domin tallafin Corona da wadansu malamai suke cewa akwai riba a ciki.

1 COMMENT

  1. Masha allah Allah yakawa mal da alkhairi, kuma ysamana albarka cikin kudin da muka Karba bashi musamu riba mubiya akan lokaci, sabida mutaimaki ‘yanbaya suma sh samu.

Leave a Reply