A lokacin da yanzu mafi yawan mutanen Arewacin Najeriya suka fara yarda da wannan cutar, ga shi kuma ta fantsama lungu da sako, wadannan sune hanyoyi kawai da za a iya magance wannan cuta, wanda ya kawo akasin haka lallai ya zo da yaudara da kuma cutar jama’ar Manzon Allah SAW.

Leave a Reply