Wannan wani bangare ne na jawabin da Sheikh Dr. Ahmad Gumi yayi jiya wurin bude Tafsirin Alkur’ani mai girma na wannan shekara 1441/2020 wanda ya yi jawabi game da wannan cuta ta CoronaVirus da kuma shawarwari da ya bada game da ita.

Leave a Reply