A wurin taron da aka yi yau Lahadi 22/03/2020 malam ya sake jawo hankalin jama’a game da wadansu malamai da suke kokarin fadawa mabiyansu cewar wannan kwayar cutar Corona propaganda ce, malam ya bayyana su a matsayin magana cikin rashin sani.

1 COMMENT

Leave a Reply