Mutane da yawa sun dauka wannan cutar ta Corona Virus bakuwa ce, kuma a wannan lokacin ne kawai aka santa. a cikin wannan video malam yayi gamsasshen bayani game da dangoginta da irin na’o’inta da kuma irin matanen da suke da hatsari a cikin mutane saboda ita.

Leave a Reply