Wannan shine tafsirin Alkur’ani mai girma da Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya gabatar yau Larabar 29-04-2020 inda yayi fassara a cikin Suratut Taubah kuma ya jawo hankali game da matsalar rabuwar kai, bidi’a da shi’a da makamantansu
Wannan shine karatun tafsirin Alkur’ani mai girma da Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya gabatar yau, inda ya kammala karshen Suratut Taubah a cikin malam ya fadi halayen Manzon Allah da kuma bayanai game da munafukai