Ramadan Tafsir 202013 Videos



DAY 13: MANZON ALLAH: SON SA DA HALAYENSA, MUNFINCI DA KAFIRCI – RAMADAN TAFSIR 2020 (03/05/2020)
Wannan shine karatun tafsirin Alkur’ani mai girma da Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya gabatar yau, inda ya kammala karshen Suratut Taubah a cikin malam ya fadi halayen Manzon Allah da kuma bayanai game da munafukai
LIVE STREAMING – DAY 14 RAMADAN TAFSIR 2020 – (04/05/2020)
Wannan shine karatun da Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya gabatar yau Litinin 04/05/2020
DAY 17: ALKUR’ANI NE KAWAI KARYA BATA SHIGAR SHI – RAMADAN 2020 (07.05.2020)
Wannan shine tafsirin da Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya gabatar jiya Alhamis 7/5/2020
DAY 19: WANDA YAYI IMANI DA ALJANU NA AMFANARWA KO CUTARWA – RAMADAN TAFSIR 2020 (09.05.2020)
Wanna shine tafsirin da Malam ya gabatar yau Asabar
DAY 01 – DUDE TAFSIRIN DR. AHMAD GUMI – CUTAR COVID 19: NEMAN MAGANI SUNNAR MANZO CE
Wannan shine Tafsiri da Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya gabatar yau Talata 21/04/2020 na Tafsirin Ramadan 1441/2020
DAY 06 – LIVE STREAMING RAMADAN TAFSIR 1441-2020
Wannan shine tafisirin Suratut Taubah da Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya gabatar yau Lahadi 26/04/2020