Short Videos

WANNAN ITA CE FIRST CLASS ADDU’A BA TA ‘YAN DAMFARA BA...

1
Akwai Addu'ar Ajin farko da Allah ya fi so ga dukkan bayinsa da kuma garantin karbarta, sannan akwa addu'ar diban karshe wanda zai iya...

ILMANTAR DA FULANI: BA IRIN MU AKE BAIWA TSOROBA –...

1
A karatunsa na jiya Laraba 06/1/2021, yayi kira ga masu kokarin tsoratarwa dangane da tafiyar nan ta ilmantar Filanin daji da cewar sun yi...

KADA KU BARI WANI YA TAFI DA IMANINKU – Dr. Muhammad...

0
Jawabin da Sheikh Dr. Muhammad Sulaiman Adam Limamin Sultan Bello Kaduna a wurin taron Fulanin daji a ranar Asabar 02/01/2021. A cikin jawabinsa ya...

DA’AWAR FULANI: BA RADDI, AIKI KAWAI IN SHA ALLAH –...

0
Wannan shine sakon Malam a jiya a karatun Attalqeen a lokacin da yake jawo hankalin dalibai da dukkan masu sha'awar ganin a kawar da...

Zamu taimake ku In Sha Allah amma muna bukatar abu guda...

0
Wannan shine cikakken bayanin da Sheikh Dr. Ahmad Gumi yayi a lokacin da ya ziyarci fulani a dajin Jere.

NASIHAR DAKTA GA MALAMAI KAFIN SHIGA DAJIN JERE

0
A wurin karatun Mukhtasar Khalil da Malam yayi ranar Juma'a 01/01/2021 dayawa daga cikinmu suka samu labarin niyarshi ta zuwa daji wurin Fulani. Wannan...

A MUSULUNCE ME WANNAN DABI’AR ITAMA KARUWACE FA – Dr Ahmad...

1
Mutane da dama suna dauka cewar macen da ta bar gida ta koma zaman kanta da bin maza ita ce ake kira karuwa ko...

ALHERIN CORONA A ADDINANCE DA YAWAN MUTANE BASU LURA DA SHI...

0
A cikin karatun Usulul Iman da Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya gabatar jiya Alhamis 31/12/2020 malam yayi bayani game da mabudan gaibu da babu...

KADA A YAUDARE KA GWADA AKIDAR KA? – Dr Ahmad Gumi

0
Ba a wasa da maganar akida. Akida ita ce Musulunci , matukar akidarka ta gurbace kada kayi tsammanin kana da banbanci da wanda basu...

AIKI A HUKUMAR TATTARA HARAJI TA KASA (F.R.I.S) – HALAL KO...

0
Kasancewar a shari'ar Musulunci ba a karbar Haraji a wurin Musulmi, ga shi kuma muna cikin hadaka tsakanin mu da wadanda ba musulmai ba....