Short Videos

DAY 18: SUFAYE: WANNAN KAFIRCI NE DA YAUDARAR JAMA’A – RAMADAN...

0
Wannan shine Tafsirin Alkur'ani mai girma da Sheikh Dr. Ahmad Gumi yayi yau Juma'a 08.05.2020 inda yayi fassara a cikin Suratu Yunus 20 -...

HUKUNCIN YIWA MUSULMI ZANEN KABILANCI A FUSKA – Dr. Ahmad Gumi

0
Mafi yawan kabilu a Najeriya da wasu sassa na Afirka akan samu wadanda suke da zane a fuska wanda yake nuna kabilar da mutum...

CORONA VIRUS: KADA ABI SON ZUCIYA DA SABAWA DOKAR ALLAH –...

0
Wannan sakone mai mahimmanci da malam ya gabatar jiya Laraba game da dokoki da gwamnati ke sakawa don kare yaduwar kwayar cutar Corona...

ALLURAR RIGAKAFI: TSAKANIN BILL GATES DA MALAMAI DA JAHILAI WA YAFI...

2
Bill Gates yana daga cikin mutanen da ake zargi a wannan lokaci da maganar rage yawan mutanen Duniya ta kowace hanya, amma mene ne...

Ziyarar Dr Ahmad Gumi gida Marigayi Sheikh Sa’id Alhassan Jos

0
A cikin jerin wuraren da Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya kai ziyara a garin Jos har da gida marigayi Sheikh Sa'id Alhassan Jos wanda...

MASU GARKUWA DA MUTANE: DON ALLAH DUK WANDA KE HANNUNKU KU...

0
Wannan sako ne daga Dr. Ahmad Gumi zuwa ga dukkan wani me garkuwa da mutane da suji tsoron Allah su saki duk wanda ke...

Dalilin Saukar da Falaki da Nasi – Sheikh Dr. Ahmad Gumi

0
Wannan amsace da malam ya bayar game da wadanda suke cewar an saukar da wadannan surori ne bayan anyiwa Manzon Allah sihiri.

DR. AHMAD GUMI YA FITAR DA SAUTIN SHEKARU 7 DA WANI...

3
Idan kuna bibiyar karatun Malam zaku ji malam yana yawan fadar cewa a shekarar 2015 wani soja ya same shi ya fada mishi irin...

A MUSULUNCE ME WANNAN DABI’AR ITAMA KARUWACE FA – Dr Ahmad...

1
Mutane da dama suna dauka cewar macen da ta bar gida ta koma zaman kanta da bin maza ita ce ake kira karuwa ko...