Kamar yadda mutane suke ta kiranye-kiranye game da yin alkunuti saboda irin wadannan musibun da suke addabar Al’umma a fadin kasa. Saurari wannan karatun da malam yayi domin kaji irin bidi’ar da ake yi da sunan alkunuti da kuma hukuncin sallar da aka yi mata Alkunuti din.

Leave a Reply