Kasancewar a shari’ar Musulunci ba a karbar Haraji a wurin Musulmi, ga shi kuma muna cikin hadaka tsakanin mu da wadanda ba musulmai ba. Shin me musulunci yace game da karbar Haraji? Sannan wanda ya samu aiki a wannan hukuma ya halatta yayi?

Leave a Reply