Ku saurari irin rokon da Gwamnan Borno Babagana Ummaru Zulum yayi a lokacin Jana’izar manoman Zabarmari a wurin gwamnatin tarayya, shekara biyu da suka wuce Sheikh Dr Ahmad Gumi ya ba gwamnatin Buhari tayi hakan don kawo karshen kowane ta’addancin dake addabar wannan kasa.

Leave a Reply