Mutane da dama suna dauka cewar macen da ta bar gida ta koma zaman kanta da bin maza ita ce ake kira karuwa ko ballagaza. Amma a addinin musulunci karuwanci ko kasancewar mace karuwa wadansu dabi’u da aiki kadai yake sanya ace mata karuwa. A cikin wannan karatu zamu ji yadda malam ya fadi wadannan dabi’un. Sannan mu yiwa junan mu hisabi, kannen mu ko ‘ya’yanmu sun tsallake?

1 COMMENT

Leave a Reply