SHIN MURYAR MACE AL’AURA NE?
Acikin wannan video malam yayi magana game da matsayin sautin muryar mace a addinin musulunci, maganar malamai akan mas’alar. Haka kuma malam yayi magana game da rashin tarbiyar da take bayyana a tsakanin matan hausawa a kafafen sada zumunta.