JAHILI KWANKO NE BANDA ZAGI ME YA IYA – DR. AHMAD GUMI
Idan ka cire zagi da suka a wurin jahili to ya zama kwanko bashi da amfani a cikin al’umma. Saboda haka duk wanda kuka ji bashi da wani aiki sai dai ya zagi mutane ko in an fadi magana ba zai tsaya ya numfasa ya daddale maganar ba, ya fahimci wane irin sako ake kokarin […]