DANDALIN SUNNAH - VIDEOS
  • MENU
Submit Video
  •  Login
  • Tafsir
    • Ramadan Tafsir 2018
  • Akida
    • Akidatul Wasidiyya
  • Hadith
  • Fiqhu
  • Short Videos
    • Visit
    • Audios
    • Muhadara
  • Downloads
    • AHALARI – SHEKH ABUBAKAR GUMI (Offline ANDROID APP)
    Home
  1. 2021
  2. July
Order By
  • Published date
  • Views
  • Like
  • Comments
  • Ratings
  • Title
1259
0

WADANNAN AHLUSSUNNAH KADAN YA RAGE SU ZAMA ‘YAN KALA-KATO – Dr. Ahmad Gumi

Yin koyi da Sayyidi Abubakar Siddik da Umar bn Kattab a komai koyi ne tare da bin umarnin Manzon Allah, akwai wani dabi’a da wadansu da suke da’awar su Ahlussunnah ne amma kuma banbancinsu da ‘yan kala-kato kadan ne! Ta wane bangare suka so su hadu?
Admin
July 31, 2021
1
0
1255
0

RASHIN IYA SHUGABANCI: BA DALILIN DA DAN NAJERIYA ZAI KWANA BE CI ABINCI BA – Dr. Ahmad Gumi

Daya daga cikin abubuwan da shugabannin mu suka rasa a lokacin da suke kan mulki shine babban dalilin da ya sanya kasar nan ta fada cikin halin da take ciki. Ku kalli wannan video na minti 3 domin sanin shi.
Admin
July 31, 2021
1
0
1249
0

BANBANCIN SUNNAH A FIKIHU DA USULUDDEEN: SHIN KA KUBU TA? – Dr. Ahmad Gumi

Daya daga cikin tambayoyin da dan uwa Mal Abubakar Shu’aib yayiwa malam shine ME YASA A YANZU KOMAI SE A CE SUNNAH? Malam ya warware mishi banbancin Sunnah a fannonin ilimi, da kuma abubuwan da suka hadda akidun musulunci a sunnah da wanda suka raba su.
Admin
July 31, 2021
3
0
1245
0

NEMAN YARDAR ALLAH: DALIBIN ILIMI YA GUJI ABU GUDA BIYU – Dr. Ahmad Gumi

A cikin mintuna shida malam yayi magana guda biyu ga dukkan me neman ilimin da yake son samun yardar Allah.
Admin
July 31, 2021
1
0

Search

Archives

  • June 2022
  • May 2022
  • April 2022
  • January 2022
  • October 2021
  • August 2021
  • July 2021
  • June 2021
  • April 2021
  • March 2021
  • February 2021
  • January 2021
  • December 2020
  • November 2020
  • August 2020
  • July 2020
  • June 2020
  • May 2020
  • April 2020
  • March 2020
  • February 2020
  • January 2020

Categories

  • Akidatul Wasidiyya
  • Attalqeen Fi Fiqhil Maliky
  • Hadith
  • Ramadan Tafsir 2018
  • Ramadan Tafsir 2020
  • Short Videos
  • Tafsir
  • Visit

Meta

  • Log in
  • Entries feed
  • Comments feed
  • WordPress.org
Dandalin Sunnah
CLOSE
  • Tafsir
    • Ramadan Tafsir 2018
  • Akida
    • Akidatul Wasidiyya
  • Hadith
  • Fiqhu
  • Short Videos
    • Visit
    • Audios
    • Muhadara
  • Downloads
    • AHALARI – SHEKH ABUBAKAR GUMI (Offline ANDROID APP)

Submit Video

Please go to Appearance > Sidebars and drag a widget into User Submit Sidebar. Contact Form 7 or GravityForms plugin is required!

Report This

Please specify an ID for the Contact Form in Video Settings > Video Post > Spam Flag-Contact Form 7 ID or Spam Flag-Gravity Form ID