GAYYATAR DSS: AL’UMMA MUKE KAREWA BA ‘YAN TA’ADDA BA – Dr. Ahmad Gumi
Wannan jawabi ne da Sheikh Dr. Ahmad yayi a wurin karatunsa na Mukhtasar Khalil da ya gabatar a Masallacin Sultan Bello Kaduna inda ya mayar da jawabi game da rade-radin cewar yana samun matsala da hukuma game da shiga sha’anin Fulanin daji da yake yi.