CIKAKKEN TARIHIN SHEIKH DR. AHMAD ABUBAKAR MAHMUD GUMI
Wannan shine tarihin rayuwar Sheikh Dr. Ahmad Abubakar Mahmud Gumi wanda ya fadi tarihinsa tun daga yarintarsa, karatukansa, aikin likitanci, aikin soja, tafiye-tafiyensa kasar Egypt da Saudiya domin yin karatunsa har zuwa dawowarsa Najeriya.