WANDA YAYI AMANIN CEWA ANYIWA MANZON ALLAH SIHIRI A KASHE SHI – SHEIKH ABUBAKAR MAHMUD GUMI

A cikin wannan karatun da marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi yayi a lokacin rayuwarsa lokacin da yake fassarar Wa bilhaqqi anzalnaahu wa bilhaqqi nazal; wa maaa arsalnaaka illaa mubash shiranw wa nazeeraa. Malam ya ba wani dalibinsa amsa game da yiwa Manzon Allah Sihiri.

MAGANIN ALJANU DA BABU IRINSA: BA WANDA YA TABA GWADAWA BE GA WARAKA BA – Dr. Ahmad Gumi

A ranar 30/03/2017 malam yayi wannan karatun na farko da ya fara magana game da Aljanu da kuma irin maganin da Manzon Allah ya fada game da matsalar Aljanun da babu irinta. Daga wannan karatun ne aka fara cece-ku-ce da masu sayar da magani da sunan Islamic Chemist saboda warakar babu irinta In Sha Allah. […]