Kwanaki goma na farkon watan Zul Hijja kwanaki ne masu albarka, yana da kyau musulmi ya san abin da shari’a ta tanada domin musulmi ya fuskance su.

Leave a Reply