A irin yadda abubuwa kullum kara lalacewa suke yi a Arewacin Najeriya, gashi kuma wannan gwamnatin babu abin da take yi na hada kan al’ummar yankin Arewacin Najeriya a matsayin al’umma guda, ga talauci da fatara da ke kara yawa a yankin ya sa wannan gwamnatin take son bata shekaru takwas a banza. A cikin karatun da Malam yayi ranar Laraba 08/02/2020 ya kawo abubuwa da wannan gwamnatin ta Muhammadu Buhari ta ki mayar da hankali a kai don ganin ta fitar da wannan al’umma a cikin kangi da suke ciki
Mallam may Allah bless and give you long life . Your enemies will always encounter failures
Allah yakara lfy malam gumi
Thank and May Allah bless you malam.
Allah Yasakawa Malam Da Alkairi
Mal. Muna godiya. Game da kokari da kakeyi, Allah ya kara lafiya da nisan kwana,