Yin koyi da Sayyidi Abubakar Siddik da Umar bn Kattab a komai koyi ne tare da bin umarnin Manzon Allah, akwai wani dabi’a da wadansu da suke da’awar su Ahlussunnah ne amma kuma banbancinsu da ‘yan kala-kato kadan ne! Ta wane bangare suka so su hadu?

Leave a Reply