Jawabin da Sheikh Dr. Muhammad Sulaiman Adam Limamin Sultan Bello Kaduna a wurin taron Fulanin daji a ranar Asabar 02/01/2021. A cikin jawabinsa ya jawo hankalinsu game da hadin kai da tsoron Allah da kuma ilimi.

Leave a Reply